Afirka

An saki Fursunonin Siyasa 12 Da Ake Tsare Da Su A Kasar Mali

An saki Fursunonin Siyasa 12 Da Ake Tsare Da Su A Kasar Mali

Gwamnatin kasar Mali ta saki wasu daga cikin fursunonin siyasa da ake tsare da su a gidan kaso.

Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Ya Ziyarci Jihar Kogi

Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Ya Ziyarci Jihar Kogi

Mataimakin shugaban kasa a tarayyar Najeriya ya jajantawa mutanen jihar Kogi saboda ambaliyar ruwa da ta halaka mutane akall 108 a yayinda wasu 141,369 suka kauracewa gidajensu.

Yara Kanana A Tarayyar Najeriya Sun Nuna Alhaninsu Ga Yaro Shahidi Na Harin Ta'addancin Ahwaz

Yara Kanana A Tarayyar Najeriya Sun Nuna Alhaninsu Ga Yaro Shahidi Na Harin Ta'addancin Ahwaz

Wasu daga cikin yana kanana a birnin Abuja na tarayyar Najeriya sun gudanar da zanga zangar nuna alhaninsu ga shahidi Mohammad Tah Igdami yarun da ya yi shahada a harin yan ta'addan a birnin Ahwad na kasar Iran a cikin kwanakin da suka gabata.

Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama Ta Amnesty International Ta Yi Suka Kan Cin Zarafi A Kasar Masar

Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama Ta Amnesty International Ta Yi Suka Kan Cin Zarafi A Kasar Masar

Sakamakon yadda gwamnatin Masar take ci gaba da cin zarafin bil-Adama a kasar musamman tauyaye hakkin 'yan adawa tare da zartar da hukunce-hukunce masu tsanani kansu; Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama ta Amnesty International ta yi tofin Allah tsine tare da yin gargadi kan lamarin.