Duniya
-
Shugabar Majalisar Wakilan Amurka Ta Goyi Bayan Jagoran 'Yan Hamayyar Kasar Venezuela
Feb 10, 2019 06:53Shugabar Majalisar wakilan ta Amurka Nancy Pelosi ta bayyana Juan Guaido a matsayin shugaban kasar Venezuela
-
Faransa : Ana Ci Gaba Da Zanga zangar Kyamar Macron
Feb 09, 2019 17:08A Faransa, yau Asabar ma masu boren adawa da siyasar shugaban kasar, Emannuel Macron, kan haraji da gazawar gwamnati wajen biyan bukatun masu karamin hali da ya daganci tsadar rayuwa sun sake fitowa kan tituna.
-
An Fallasa Wata Zantawa Tsakanin Wani Babban Jami'in Fadar Amurka Da Sojojin Venezuela
Feb 09, 2019 11:58Kafafen yada labarai na kasar Venezuela sun yada labarin tattaunawa ta waya kai tsaye wanda wani babban jami'an fadar shugaban kasar Amurka ya yi da sojojin kasar Venezuela inda suke kiransu zuwa ga juyin mulki a kasar.
-
An Yanke Hukuncin Daurin Rai Da Rai Kan Wanda Ya Kashe Musulmi 6 A Kasar Canada
Feb 09, 2019 11:54Wata kotu a kasar Canada ta yanke hukuncin dauri na har'abada a kan wani dan kasar makiyin musulmi, wanda kuma ya kashe musulmi 6 a cikin wani masallaci a jihar Qubec a shekara ta 2017.
-
MDD:Kwamitin Sulhu Shi Kadai Ke Da Hakin Fayyace Matsayin Makamai Masu Linzami Na Iran
Feb 09, 2019 05:33Mataimakin Kakakin Majalisar Dinkin Duniya Farhan Haq ya sanar a jiya juma'a ce kwamitin sulhu na Majalisar shi kadai ne ke da hakin fayyace shirin sararin samaniya da makamai masu Linzami na kasar Iran ko ya ci karo da doka mai lamba ta 2231 ba wata kasa ba.
-
Wasu Jami'an Kungiyar Tarayyar Turai Sun Bayyana Cewa Britanaya Ce Take Gaba A Hana Sanya Sudia Cikin Kasashen Masu Goyon Bayan Yan Ta'adda.
Feb 08, 2019 19:15Wasu jami'an kungiyar tarayyar Turai 3 sun bayyana cewa gwamnatin kasar Britania ce ta kan gaba wajen hana kungiyar sanya kasar saudia cikin kasashen masu bada cin hanci da rashsawa da kuma tallafawa ayyukan ta'addanci a duniya.
-
MDD:Ta Dora Alhakin Kisan Khashoggi Kan Mahukuntan Saudiya
Feb 08, 2019 12:58Masu binciken MDD na musaman kan kisan Jamal Khashoggi sun gabatar da rahoto wanda ya dora alhakin kisan kai tsaye ga mahukuntan kasar Saudiya
-
Venezuela Ta Yi Allawadai Da Yi Mata Kutse
Feb 08, 2019 04:26Ma'aikatar harkokin wajen kasar Venezuela, ta sanar da yi mata kuste a shafukan intarnet na ofisohin jakadancinta na Mexico da Argentina, inda aka wallafa sakwannin nuna goyan baya ga madugun 'yan adawa na Venezuela wanda ya ayyana kansa a matsayin shugaban kasar.
-
Kasar Faransa Ta Kira Jakadanta A Roma Ya Dawo Gida
Feb 07, 2019 18:18Gwamnatin kasar Faransa ta bukaci jakadan kasar da ke birnin Roma na kasar Italiya ya dawo gida saboda a binda ta kira shishigi wanda Italiya take yi a cikin harkokin cikin gidan kasar.
-
Firai Munistan Britania Ta Isa Brussels Dangane Da Ficewar Kasar Daga Tarayyar Turai
Feb 07, 2019 18:18Firai Ministan kasar Britania Thereser May ta isa birnin Brussels na kasar Belguim dangane da shirin ficewar kasarta daga tarayyar Turai.