Malam Yakubu Yahaya Katsina ya musanta zagirnin da ake yi wa harkar islamiya a Najeriya

Harkar musulinci a Najeriya ta nisanta kan ta daga wasu zarge-zargen da hukumomi da wasu daidaikun mutane ke mata dangane da da harin fin karfi da sojoji suka kai kan 'ya 'yan harkar a garin Zaria a cikin shekara data gabata.

El-zaharadine Umar ya hada muna da wannan rahoto

Apr 01, 2016 19:11 UTC
Ra'ayi