Mar 06, 2016 16:16 UTC

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta kaddamar dokar ta-baci domin dakile yaduwar Cutar Zika da ta fi yin illa ga jarirai wadanda ake haifuwa da karamin kai.

tuni dai masana sha'anin kiwan lafiya suka yi gargadi akan yiwuwar yaduwar cutar zuwa tushenna farko nahiyar Afirka.

shirin na lafiya a wannan mako ya tattauna muna da dr Sabo Ahamed kwararen likita kana mai koyar da aikin likita a jami'ar Jos dake birnin Jos a taraya Najeriya.

Tags

Ra'ayi