Mar 28, 2016 14:01 UTC

Matasa a Najeriya na mika kukan su ga sabon shugaban kasar Muhammadu Buhari

matasan dai na fatan sabon shugaban kasar zai shafe masu hawayen su dangane da rashin aikin daya dabaibaye tafiyar su.

Najeriya dai ita ce kasa mafi yawan al'umma a nahiyar Afirka, kuma alkaluma sun nuna cewa kasar na kunshe da matasa marasa aikin yi sama da milyan 25.

shirin na Don matasa ya tattauna da wasu daga cikin su ga kuma fatan su.

Tags

Ra'ayi