Jul 08, 2016 03:25 UTC

A Ranar Talata ne al’ummar Nijar suka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr bayan ganin jinjirin watan Shawwal.

A Ranar Talata 5 ga watan Yuli 2016 ne al’ummar Nijar suka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr bayan ganin jinjirin watan Shawwal daya kawo karshen watan Azumin Ramadana.

ga rahoto wakilin mu Abdulhadi Musa daga Maradi