Jul 08, 2016 03:33 UTC

A Ranar Talata ne al’ummar Nijar suka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr bayan ganin jinjirin watan Shawwal.

An gudanar da idin karama sallah a cikin tsauraran matakan tsaro a filin idi na Agadas

batun hare haren ta'addanci da masu tsananin kishin islama ke kaiwa a wuaren ibadar musulmai shi ya mamaye hudubobi a masallatayya daban daban inda aka gudanar da idin.

Saurari rahoto wakilin mu na Agadas Umaru Sani.