Nov 07, 2017 08:15 UTC

Miliyoyin ambiya mazhabar shi'ar Ahlul bait (AS) daga sassa daban-daban na duniya na ci gaba da isa birnin Karbala na kasar Iraki, yayin da kuma wasu suke a kan hanyarsu ta isa birnin, domin halartar tarukan arba'in an shahadar Imam Hussain (AS).

Rahotanni daga Iraki na cewa, yanzu haka Miliyoyin ambiya mazhabar shi'ar Ahlul bait (AS) daga sassa daban-daban na duniya na ci gaba da isa birnin Karbala na kasar Iraki, yayin da kuma wasu suke a kan hanyarsu ta isa birnin, domin halartar tarukan arba'in an shahadar Imam Hussain (AS) da zuriyar manzon Allah (SAWW) da aka yi wa kisan gilla a ranar Ashura a wannan wuri.

Tags