-
Mutane Da Dama Sun Hallaka Sanadiyar Ruwan Sama A Indiya.
May 04, 2018 13:28Sama da mutane 100 suka mutu kana wasu 143 suka jikkata a sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka sheka a arewacin kasar Indiya daga daran Larba zuwa Alhamis
-
Iran da Indiya Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyoyi Na Aiki Tare Guda 15
Feb 17, 2018 11:20Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasar Indiya sun sanya hannu kan wasu yarjejeniyoyi guda 15 na aiki tare a tsakanin kasashen biyu a kokarin da ake yi na karfafa alakar da ke tsakaninsu.
-
Jawad Zarif Ya Ce: Iran Ita Ce Kasa Mafi Aminci Da Zaman Lafiya A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Feb 17, 2018 06:32Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Duk da matakan matsin lamba da Jamhuriyar Musulunci ta Iran take fuskanta amma ita ce kasa mafi aminci da zaman lafiya a dukkkanin yankin gabas ta tsakiya.
-
Ruhani: Musulmi Su Hada Kai Don Fuskantar Makiyansu Da Karfi Guda
Feb 16, 2018 18:02Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani wanda a halin yanzu yake ziyarar aiki a kasar India ya bukaci musulmai a ko ina suke a duniya su hada kai don fuskantar makiyansu.
-
Iran : Shugaba Ruhani Na Ziyarar Kwanaki Uku A Indiya
Feb 13, 2018 17:01Shugaba Hassan Ruhani, na Jamhuriya Musulinci ta Iran, ya fara wata ziyarar aiki ta kwanaki uku a kasar Indiya.
-
Firayi Ministan Indiya Ya Ziyarci Palastinu
Feb 11, 2018 03:44A wani ran gadi da ya kaddamar da yankin gabas ta tsakiya, firayi ministan Indiya, Narendra Modi, ya ziyarci yankunan Palastinawa, wacce ita ce irinta ta farko ta wani shugaban gwamnatin Indiya a wannan yankin.
-
Firayi Ministan India Zai Ziyarci Yankunan Palasdinawa
Feb 05, 2018 17:14Firayi Ministan India, Narendra Modi, zai kai wata zoyara a yankunan Palasdinawa a wani ran gadi da zai kaddamar a yankin gabas ta tsakiya.
-
Kasar India Ta Soke Yarjejeniyan Sayan Makamai Daga Haramtacciyar Kasar Isra'ila.
Jan 06, 2018 06:39Gwamnatin kasar India ta bada sanarwan soke kwangilar sayan makamai wadanda kimar su ya kai dalar Amurka miliyan 500.
-
Firayi Ministan Indiya: Ramadan Wata Ne Na Aminci, Rahma, Da Kaunar Juna
May 29, 2017 12:30Prime ministan kasar India Narendra Modi ya bayyana watan Ramadan a matsayin watan zaman lafiya da rahma da kara fahimtar juna a tsakanin al'ummar kasar India.
-
Yan Fashi A Cikin Teku Sun Sace Mutukan Jiragen Ruwan Kasar India 11 A Kusa Da Somalia
Apr 03, 2017 14:08Wani masanin harkokin sace sace a cikin teku ya bayyana cewa yan fashi a cikin teku sun sace matuka jiragen ruwa 11 yan kasar India a safiyar yau litinin kuma sun tafi da su zuwa wani wuri mai suna Eyl dake arewacin kasar ta somalia.