-
Ana Alhinin Rasuwar Mace 'Yar Jarida Ta Farko A Nijar
Oct 30, 2018 15:09Kafofin yada labarai da manyan jami'ai da sauren al'umma a Nijar, na ci gaba da nuna alhini dangane da rasuwar Mariama Keita, mace ta farko data fara aikin jarida a kasar.
-
Nijar : Matsalar Tsaro Na Barazana Ga Sha'anin Noma
Oct 20, 2018 11:08Hukumar kula da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da wani rahoto wanda ke cewa mastalar da ake fama da ita a wasu yankunan dake karkashin dokar ta baci a Nijar, na iya hadassa koma baya wajen samun albarkacin gona.
-
An Kara Karfafa Tsaro A Kan Iyakokin Najeriya Da Nijer
Oct 16, 2018 06:31Gwamnatin jumhuriyar Nijer ta kara karkafa harkokin tsaro a kan iyakarta fa tarayyar Najeriya
-
Nijar Ta Kori Likitar (Doctors Without Borders), Saboda Zuzuta Alkalumman Mace Macen Yara
Oct 03, 2018 17:55Hukumomi a Jamhuriya Nijar sun sanar da korar wata likitar yara ta kungiyar likitoci marar iyaka wato (Doctors Without Borders) ta Switzerland, saboda zarginta da azuzuta alkalumman mace-macen yara kanana a garin Magaria dake jihar Zinder.
-
An Kashe Mutane Akalla 20 A Kan Iyakokin Niger Da Mali
Oct 01, 2018 19:04Mutane akalla 20 ne aka tabbatar da mutuwar a kan iyakokin kasashen Niger da Mali
-
Malaman Jami'a A jumhuriyar Niger Sun Kawo Karshen Yajin Aiki
Oct 01, 2018 19:03Malaman jami'a a jumhuriyar Niger sun kawo karshen yajin aikin da suka shiga kimain wata guda da ya gabata don neman albashinsu da kuma wasu bukatu da suka shafi harkar gudanarwa na jami'o'in kasar.
-
Nijar Ta Maido Da Harajin Kiran Waya Na Kasa Da Kasa
Oct 01, 2018 05:42Gwamnatin Jamhuriya Nijar, ta ce zata dawo da haraji kan kira waya na kasa kasa, a shekara ta 2019 mai zuwa, bayan soke hakan a shekarar nan ta 2018.
-
Cutar Kwalara Ta Salwanta Rayukan Mutum 67 A Nijer
Sep 27, 2018 19:26Ma'aikatar kiyon lafiya ta kasar Nijer ta sanar da mutuwar mutum 67 sanadiyar cutar kwalara a kasar
-
MSF Ta yi Gargadi Akan Yawan Mace Macen Yara A Nijar
Sep 25, 2018 16:29Kungiyar likitoci marar iyaka ta (Médecins sans frontières), ta yi gargadi akan yawan mace macen yara 'yan kasa da shekara 5 a Kudancin Jamhuriya Nijar.
-
An Sace Wani Dan Kasar Italiya A Nijer
Sep 19, 2018 12:33Hukumomin birnin Yamai sun tabbatar da sace wani Limamin coci dan kasar Italya a kan iyakar kasar da Burkina Faso