Apr 27, 2019 13:32 UTC
  • Kamo Radiyo VOH A Wannan adireshi : http://ha.hausatv.com/radio

Muna sanar da masu bibiyarmu a shafin Pars Today Hausa, da ku biyo mu a sabon shafin Radiyo da talabijin na Hausa TV, wato http://ha.hausatv.com/ inda a nan ne za su ku samu labaranmu.

A halin yanzu tashar radiyon Hausa Tehran tana hade ne da tashar Hausa TV, kuma dukkanin labaranmu za a same su a babban shafi na yanar gizo na tashar Hausa TV, saboda haka sai a matsa wannan adireshi domin shiga shafin kai tsaye: http://ha.hausatv.com/radio

Mun gode

Ra'ayi