Nov 28, 2017 05:52 UTC

Jama'a Assalamu Alaikumu barkanku da warhaka barkanmu da sake saduwa da ku a cikin wanann shiri na Afirka a Mako.

Shirin namu na yau muna tare ne da babban bako Hon. Muhammad sani Zorro, dan majalisar dokokin Najeriya kuma tsohon shugaban kuniyar 'yan jarida ta Najeriya wanda ya ziyarci hukumar radiyo da talabijin ta kasar Iran a nan Tehran, inda ya duba irin ayyukan da ake gudanarwa a bangarori daban, ya kuma ziyarci radiyon Hausa da Press TV da ma wasu bangarorin.

Da fatan za a biyo mu tare da sauraren tattaunawar da muka yi da shi a cikin wannan shiri.

 

Tags