Mar 28, 2016 14:30 UTC
  • wasu dalibai dake daukan darasi a aji
    wasu dalibai dake daukan darasi a aji

Hukumomi a NIjar sun bullo da wani shiri na maida daliban da suka bar makarantun boko aji, a wani mataki na taimaka masu domin samun sana'o'i na dogoro da kai.

Ma'aikatar kula da matasa da wassanin mosa jiki a jihar Maradi ta soma wannan shirin, wanda ya tanadi ba matasan horo akan ayyuka hannu daban dabana ta yadda zasu taimakawa kan su da kan su domin dogoro da kai.

wannan shirin a cewar matasan da shirin ya tattauna dasu zai taimaka masu sosai a cikin tafiyar su ta yau da kulun, kasancewar ana bada horo a cikin harsunan gargajiya.


Tags