Apr 27, 2016 14:46 UTC

Kamar sauran matasa a kasashen masu tasowa su ma matasan kasar kamaru na kokawa kan matsalar rashin aikin yi, tare da kira ga gwamnatin kasar data dibi lamarin da iddon rahama.

Kamar sauran matasa a kasashen masu tasowa su ma matasan kasar kamaru na kokawa kan matsalar rashin aikin yi, tare da kira ga gwamnatin kasar data dibi lamarin da iddon rahama.

dayewa daga cikin matasan wadanda suka kammala karatu na cewa ya kamata gwamnati ta sama masu da ayukan domin rage zamen banza.

saidai wasu daga cikin su na cewa gwamnatin kasar na iyakacin nata kokari, tare da cewa dambu idan yayi yawa baya jin mai.

wakilin a kamaru wada Alhaji ya tattauna muna da wasu daga cikin a cikin shirin na Don matasa na wannan mako.

mun kuma leka jamhuriya Nijar domin jin wasu tanade tanade da matasan keyi wakan su domin taimakon kan su da kan su.