May 13, 2016 16:43 UTC

A wannan maku shirin na lafiya saida kula y amaida hankali ne kan ranar duniya ta ungozamai, ranar da majalisar dinkin duniya ta ware domin tunawqa da aikin ungozomomi.

A wannan maku shirin na lafiya saida kula y amaida hankali ne kan ranar duniya ta ungozamai, ranar da majalisar dinkin duniya ta ware domin tunawqa da aikin ungozomomi.

an dai kebe ranar ce domin kara fadakar da al'umma dama zabura da gwamnatoci akan aikin ungozomomi a duniya baki daya.

rashin kwarewa da isasun jami'an karbar haihuwa na daya daga cikin matsalar dake hadasa yawan mace macen mata da yara musamen a kasashe masu tasowa irin su Najeriya da Nijar.

a cikin wannan shirin dai mun tattauna da Hajiya Uwani, ungozoma a wata asibiti mai zamen kan ta dake birnin Zaria a jihar Kaduna Najeriya, wace tayi muna bayani kan tasirin ranar dama kalubalan da ungozomomi ke fuskanta a wannan lokaci.

Tags