May 13, 2016 16:53 UTC

A yau shirin na don matasa ya yada zango a Unguwar Gwalega dake jihar Bauchi a arewacin Najeriya, inda wasu matasa yankin suka himmantu wajen gyran unguwar dake fuskanat ambaliya ruwan sama, maimakon jiran sai gwamnati tayi musu

A yau shirin na don matasa ya yada zango a Unguwar Gwalega dake jihar Bauchi a arewacin Najeriya, inda wasu matasa yankin suka himmantu wajen gyran unguwar dake fuskanat ambaliya ruwan sama, maimakon jiran sai gwamnati tayi musu.

wannan na zuwa a daidai lokacin da ake tunkarar damuna bana, wace a shekarun da suka shude matsalar ambaliya ruwa ke hadasa matsala dukiya mai yawa har ma da hasara rayukan jama'a.

matasan dai sun ce yin hakan ya biyo bayan yau gobe yau gobe da mahukuntan yankin ke yi musu.

Tags