May 18, 2016 12:42 UTC

Shirin na wannan mako ya leka tarayya Najeriya inda batun cire tallafin mai da gwamnatin kasar tayi ya bar baya da kura, har illah yau a najeriya zamu maida hankali kan taron da shugabanin shugabanin kasashen dake yakar Boko Haram suka gudanar a Abuja. Zamu kuma leka Jamhuriya Nijar inda a cen din ma aka gudanar da wani taro makamancin wannan. Akwai ma wasu labaren da suka fi dauka hankali a cikin wannan makoa nahiyar ta Afirka.

Shirin sashin hausa na muryar jamhuriya musulinci ta Iran da kan yin dubi kan muhimman lamurra da suka wakana a wasu kasashen nahiyar a cikin mako. 

shirin na wannan maku ya leka tarayya Najeriya inda batun cire tallafin mai da gwamnatin kasar tayi ya bar baya da kura, har illah yau a najeriya zamu maida hankali kan taron da shugabanin kasashen dake yakar Boko Haram suka gudanar a Abuja.

A Jamhuriya Nijar ma an  gudanar da wani taro makamancin wannan., inda mayan hafsoshin sojin tafkin Chadi suka gudanar da wani taro na masu ruwa da tsaka da mazauna yankin kan yadda za'a maido da konciyar hankali a yankin daya fuskanci koma baya saboda mastalar boko Haram.

Akwai ma wasu labaren da suka fi dauka hankali a cikin wannan mako a nahiyar ta Afirka.  


Tags

Ra'ayi