Jun 02, 2016 16:55 UTC

Shirin lafiya a wannan karo ya duba wasu cututuka da wanda ke fama da daya daga cikin su zai iya fuskanci matsala a wajen gudanar da azumi musamman ma a watan Ramadana.

A yau dai shirin zai maida hankali ne kan wasu cututuka da wanda ke fama da daya daga cikin su iya fuskanci matsala a wajen gudanar da azumi musamman ma a watan Ramadana.

Dangane da haka mun tuntubi Dakta Isa Abubakar Sadiq kwararren likita a asibitin koyarwa ta Malam Aminu Kano da ke Najeriya, wanda da farko ya soma yi muna bayani kan cututukan

Tags