• Ziyarar Dan Majalisar Dokokin Najeriya A Hukumar IRIB

  Ziyarar Dan Majalisar Dokokin Najeriya A Hukumar IRIB

  Nov 28, 2017 05:52

  Jama'a Assalamu Alaikumu barkanku da warhaka barkanmu da sake saduwa da ku a cikin wanann shiri na Afirka a Mako.

 • Ko Kun san Na (98) 05 Ga Watan Teer Shekara ta 1396 Hujira Shamsiya

  Ko Kun san Na (98) 05 Ga Watan Teer Shekara ta 1396 Hujira Shamsiya

  Jul 16, 2017 11:11

  Yau Litinin 05-Teer-1396H.SH=01-Shawwal-1438H.K.=26-Yuli-2017M.

 • Wasu Cututula Da Mai Fama Dasu Kan Iya Fuskantar Matsala A Lokacin Gudanar Da Azumi

  Wasu Cututula Da Mai Fama Dasu Kan Iya Fuskantar Matsala A Lokacin Gudanar Da Azumi

  Jun 02, 2016 16:55

  Shirin lafiya a wannan karo ya duba wasu cututuka da wanda ke fama da daya daga cikin su zai iya fuskanci matsala a wajen gudanar da azumi musamman ma a watan Ramadana.

 • Shekara Guda Da Kama Mulkin Shugaba Muhammadu Buhari

  Shekara Guda Da Kama Mulkin Shugaba Muhammadu Buhari

  Jun 02, 2016 06:34

  A shirin na yau zamu leka Najeriya, inda shugaban kasar Muhammadu Buhari ya cika shekara guda kan karagar mulki, za'aji cewa kuma wata kotun musamen ta Afirka dake birnin Dakar ta zartas da hukuncin rai da rai ga tsohon shugaban kasar Chadi Hissen Habre, A kamaru kuwa hukumomin kasar ne suka tabbatar da bullar cutar mura tsuntsaye. kadan kenan daga cikin abubuwa da za'aji a cikin shirin

 • Cutar Hauhawan Jini (Hypertension)

  Cutar Hauhawan Jini (Hypertension)

  May 27, 2016 14:22

  A shirin na wannnan mako zamu maida hankali ne kan cutar hauhawan jini, daya daga cututukan dake addabar al'umma, wace kuma idan tayi kamari takan shafi wasu sassan jiki.

 • Kamaru Ta Gudanar Da Bikin Zama Jamhuriya Karo Na 44

  Kamaru Ta Gudanar Da Bikin Zama Jamhuriya Karo Na 44

  May 27, 2016 13:55

  A shirin na yau zamu leka Najeriya, inda kungiyar kwadago ta NLC ta janye yajin aikin gama garin da ta kira a ranar Laraba data gabata; zamu leka Jamhuriyar Niger inda wasu tsageru da ake kautata zaton ‘yan boko haram ne suka kashe mutane 20 a kauyen Yebi dake kusa da Garin Bosso a gabashin kasar, sanan kuma zaku ji cewa a wannan mako ne kasar Kamaru ta gudanar da bikin kasa karo na 44

 • Batun Cire Tallafin Mai A Najeriya Ya Bar Baya Da Kura

  Batun Cire Tallafin Mai A Najeriya Ya Bar Baya Da Kura

  May 18, 2016 12:42

  Shirin na wannan mako ya leka tarayya Najeriya inda batun cire tallafin mai da gwamnatin kasar tayi ya bar baya da kura, har illah yau a najeriya zamu maida hankali kan taron da shugabanin shugabanin kasashen dake yakar Boko Haram suka gudanar a Abuja. Zamu kuma leka Jamhuriya Nijar inda a cen din ma aka gudanar da wani taro makamancin wannan. Akwai ma wasu labaren da suka fi dauka hankali a cikin wannan makoa nahiyar ta Afirka.

 • Ciwan Asma Mai Hadassa Matsalar Rashin Yin Numfashi Yadda Ya Kamata

  Ciwan Asma Mai Hadassa Matsalar Rashin Yin Numfashi Yadda Ya Kamata

  May 17, 2016 13:01

  A shirin na yau zamu maida hankali ne kan ciwan Asma, daya daga cikin nau’o’in cututukan dake janyo matsalar rashin yin numfashi yadda ya kamata ga dan adam, wanda idan ma yayi tsanani a wasu lokutan yake kaiwa har ga rasa rai

 • Kokarin Matasa Wajen Ci Gaban Yankunan Su

  Kokarin Matasa Wajen Ci Gaban Yankunan Su

  May 13, 2016 16:53

  A yau shirin na don matasa ya yada zango a Unguwar Gwalega dake jihar Bauchi a arewacin Najeriya, inda wasu matasa yankin suka himmantu wajen gyran unguwar dake fuskanat ambaliya ruwan sama, maimakon jiran sai gwamnati tayi musu

 • Ranar Duniya ta Ingozamai

  Ranar Duniya ta Ingozamai

  May 13, 2016 16:43

  A wannan maku shirin na lafiya saida kula y amaida hankali ne kan ranar duniya ta ungozamai, ranar da majalisar dinkin duniya ta ware domin tunawqa da aikin ungozomomi.