-
Pakistan Ta Sanar Da Sake Bude Sararin Samaniyarta
Mar 04, 2019 12:44Kasar Pakistan, ta sanar da sake bude sararin samaniyarta, data rufe sakamakon rikicin da ya kunno kai tsakaninta da India.
-
An Kara Kashe Wasu Mutane 8 A Yakin Pakistan Da India
Mar 03, 2019 07:33A sabon fada da ya barke ya yakin da kasashen India da Pakistan suke yi, an kashe mutane 8
-
Iran Ta Kirayi Kasashen Pakistan Da Indiya Da Su Kai Zukata Nesa
Feb 28, 2019 06:23Ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad Zarif ya tattauna da wayar tarho da takwaransa na Pakistan Mahmud Kurashi inda ya bukaci ganin an kai zuciya nesa.
-
Pakistan Ta Kakkabo Jiragen Yakin India Biyu
Feb 27, 2019 08:27Kasar Pakistan ta sanar da kakkabo wasu jiragen yakin sojin kasar India guda biyu da tace sun keta sararin samaniyarta.
-
Iran Ta Bukaci Pakistan Da India Su Kai Zuciya Nesa A Sabaninda Ke Tsakaninsu.
Feb 26, 2019 17:52Gwamnatin kasar Iran ta yi kira ga kasashen India da Pakistan su kai zuciya nesa a sabanin da ya shigo tsakaninsu a baya-bayan nan.
-
Mutanen Da Suka Mutu A India Sanadiyar Kwankwanar Barasa Mai Guba Ya Kai 150
Feb 25, 2019 15:12A kalla mutane 150 ne suka mutu sanadiyyar shan barasa a arewa maso gabacin kasar India, karo na biyu kenan a cikin wata guda.
-
Gurbataciyar Giya Ta Hallaka Mutum 69 A India
Feb 23, 2019 15:37A kasar India, mutum 69 ne aka tabbatar sun bakunci lahira, sakamakon kwankwadar gurbataciyar giya a lardin Golaghat dake yankin Assam a arewa maso gabashin kasar.
-
Indiya Na Cikin Alhini, Bayan Mummunan Harin Kashmir
Feb 15, 2019 05:32Hukumomi a Indiya, sun yi allawadai da mummunan harin da ya yi ajalin jami'an tsaron kasar akalla 40 a yankin Kashmir.
-
Rasha : Putin Ya Fara Ziyara A Indiya
Oct 04, 2018 18:01Shugaba Vladimir Putin na Rasha, ya fara wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu a birnin New Delhi na kasar Indiya.
-
Indiya : Hatsarin Motar Bus Ya Yi Ajalin Mutum 48
Jul 01, 2018 15:59A Indiya mutane a kalla 48 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin motar bus a aynkin himalaya na Uttarakhand dake arewacin kasar.