-
An Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zanga A Nijer
Sep 09, 2018 19:04Gamayayyar kungiyoyin fararan hullan da 'yan siyasa na jamhoriyar Nijer sun gudanar da zanga-zangar gami da taron gangami a birnin Yamai.
-
An Gudanar Da Gagaruman Zanga-Zanga A Nijer
Sep 09, 2018 19:03Gamayayyar kungiyoyin fararan hullan da 'yan siyasa na jamhoriyar Nijer sun gudanar da zanga-zangar gami da taron gangami a birnin Yamai.
-
Shugaban Kasar Niger: Tushen Warware Matsalar Bakin Haure A Turai Yana Kasar Libya
Aug 18, 2018 06:30Shugaban kasar Niger Mohammad Yusuf ya bayyana cewa hanyar warware kwararan yan gudun hijira da suke kwarara zuwa kasashen turai ta kasar Libya.
-
Fiye Da 'Yan Ci Rani 120 Ne Aka Tseratar Da Su A Kan Iyakokin Nijar Da Aljeriya
Aug 11, 2018 19:21Majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa, an tseratar da 'yan ci rani fiye da 120 da suka shiga mawuyacin hali a kan iyakokin jamhuriyar Nijar da Aljeriya.
-
Ambaliyar Ruwa Ta Ci Rayukan Mutum 22 A Nijer
Aug 09, 2018 11:56Ministan dake kula da Ayyukan Agaji da Bala'i na dabi'a a Nijer ya sanar da cewa ruwan sama kamar da bakin kwarya da ake yi a kasar ya janyo ambaliyar ruwa, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutum 22 sannan wasu da dama sun rasa mahalinsu.
-
Yawan Mutanen Da Cutar Kolera Ta Kasashe A Jumhuriyar Niger Ya Kai Mutun 11
Aug 08, 2018 11:55Yawan mutanen da cutar kolera ta kashe a jihar Maradi na jumhuriyar Niger ya kai 11.
-
Nijar Na Bikin Cika Shekaru 58 Da Samun 'Yancin Kai
Aug 03, 2018 08:03Yau Juma'a 3 ga watan Agusta 2018, Kasar Nijar ta cika shekaru 58 da samun 'yankin kai, daga turawa 'yan mulkin mallaka na Faransa.
-
Sojojin Jamhuriyar Niger Sun Kashe 'Yan Ta'addan Kungiyar Boko Haram Masu Yawa
Jul 22, 2018 12:01Ma'aikatar tsaron Jamhuriyar Niger ta sanar da cewa: Sojojin gwamnatin kasar sun yi nasarar halaka mayakan kungiyar Boko Haram akalla 10 a yankin kudu maso gabashin kasar.
-
MDD, Ta Yi Gargadi Akan Yadda Rikicin Mali Ke Shafar Burkina Faso Da Nijar
Jul 21, 2018 05:48Wakilin musamman na sakatare Janar na MDD, a yammacin Afrika, Mohamed Ibn Chambas, ya shaida wa kwamitin tsaron MDD, yadda rikicin Mali ke dada shafar makobtanta musamman Nijar da Burkina Faso.
-
Ambaliyar Ruwa Ya Ci Rayukan Mutane 13 A Nijer
Jul 20, 2018 18:12A jamhoriyar Nijer, kimanin mutane 13 ne suka rasu rayukansu a wasu sassan kasar